Labaran Duniya na yau 27/05/2018 daga DRUMBEATNEWS

Share it with your friends Like

Thanks! Share it with your friends!

Close

Kalla ka Kuma Saurari Labaran Duniya na yau 27/05/2018 daga DRUMBEATNEWS Muryar Burtaniya, tare dani Sani Hamza Funtua.

Music credit: Maher Zain
Headlines:
Borno ta Jinjinawa UNICEF da tallafawa Yara 200,000 da yaki ya dai-daita

Kasar Qatar ta fara Ramuwar Gayya a Rikicin kasashen Gulf

Jam’iyyar APC ta lashe zaben Kananan Hukumomi a Nassarawa

An gargadi Mata akan sanya Girar idon Zamani

Comments

Write a comment

*