Yaki da cutar Ebola a Mali

Share it with your friends Like

Thanks! Share it with your friends!

Close

Yanzu dai ta tabbata cewa cutar Ebola ta hallaka mutane fiye da dubu biyar a Yammacin Afrika. A Mali, inda jamaa suka yi fatan cewa Ebola ta daina yaduwa, bayan ta kashe wata jarinya, yanzu an tabbatar da mutuwar wasu karin mutanen, ciki har da wadanda ke jinya a wani asibiti, tare da sojojin kiyaye zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya . Ga rahoton Isa Sanusi

Comments

Write a comment

*