14. Mutum da halitta a mahanga ta musulunci-Malam : Shekh malam Mouhamadou Ibrahim

Share it with your friends Like

Thanks! Share it with your friends!

Close

Mutum an hadasa ne da abu biyu: gangar jiki da ruhi. Bayan mutuwa kuma, jikin mutum zai narke ya game da qasa, amma ruhin shi, zai cigaba da rayuwa, kamar yadda ayoyi na al’qurani dadama sunyi bayanin haka.

Comments

Write a comment

*